Gwamnatin tarayya ta yi al’kawarin samar da gidaje a daukacin jihohin kasar’nan da kuma samar da ingantacciya kuma wadatacciyar wutar lantarki a fadin Nijeriya a shekara ta 2019.
Karamin Ministan wutan lantarki da ayyukla da gidaje Sulaiman Hassan Zarma ya bayyana haka a lokacin da ake zantawa da shi a cikin shirin BAKON MU NA MAKO da gidan talabijin da rediyo na liberty ke gudanarwa a kowane karshen mako.
Raya Kasa: Gwamnatin Buhari Zata Samar Da Gidaje A Jihohin Nijeriya newspaper mockup | |
| 1 Likes | 1 Dislikes |
| 7 views views | 8.43K followers |
| News & Politics | Upload TimePublished on 5 Dec 2018 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét